ha_tn/mrk/15/22.md

578 B

wato koƙon kai

"wurin koƙon kai" ko kuma "wurin koƙon." Wannan shi ne sunan wurin. Ba wai yana nufin cewa akwai su koƙon kai da yawa a wurin ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

koƙon kai

koƙon kai shi ne ƙwaƙwalwan kai, ko kuma kan da babu soka ko nama a jikinta.

ruwan inabi haɗe da mur

Zai zama da taimako idan an yi bayani cewa mur wata mai ce mai rage zafi. AT: "ruwa inabi a haɗe za wata magani mai suna mur" ko kuma "ruwan inabi a haɗe da magani mai rage zafi da ake kira mur" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)