ha_tn/mrk/15/19.md

860 B

kulki

"sanda" ko kuma "itace"

suka kuma durkusa

Mutumin da ya durkusa ya lankwasa guiwar sa, ana iya cewa duk wanda ya durkusa ya lankwasa guiwarsa kenan." AT: "durkusawa" ko " durkusa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suka tillasta shi ya ɗauki gijiyen Yesu

Dokan Roma ya ba wa sojoin Roma izini su tilasta duk mutumin da suka samu a hanya ya ɗauki masu kaya. A wannan hali, sun tilasta Saminu yă ɗauki giciyen Yesu.

daga ƙasar

"daga bayan garin"

wani, ... Rufus),

Wannan na ba da tarihin mutumin da sojojin sun tilasta shi ya ɗauki giciyen (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Saminu ... Alizanda ... Rufus

Waɗannan sunayen mutane ne maza. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Bakairawani

Wannan sunan wani wuri ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)