ha_tn/mrk/15/14.md

525 B

Bilatus ya ce masu

"Bilatus ya ce wa taron"

ya farantawa jama'a zuciya

"ya sa taron su jo daɗi ta wurin yin abinda shi yake son su yi"

ya yi wa Yesu bulala

Sojojin Bilatus ne sun bulale Yesu, ba Bilatus dai da kansa ba.

bulala

"duka." A "bulale" mutum na nufin a yi wa mutum duka mai za i da sumagiya.

sannan ya miƙa shi a giciye shi

Bilatus ya umarci sojoji su tafi da Yesu don su giciye shi. AT: "ya ce wa sojojin su tafi da Yesu su giciye shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)