ha_tn/mrk/15/12.md

243 B

Yaya zan yi da Sarkin Yahudawa

Bilatus yana tambayan abinda zai yi idan ya sake masu Barrabbas. Ana iya kara haske a wannan, AT: "Idan na sake maku Barrabbas, me zan yi da Sarkin Yahudawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)