ha_tn/mrk/15/06.md

693 B

Yanzu

A nan amfani ne da wannan kalmar don a nuna kaucewa daga ainihin labarin yayin da marubucin yana ba da tarihin al'adan Bilatus na saka wani ɗan kurkuku a bukukkuwa da kuma game da Barrabas. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

A cikin gidan yari, in da aka tsare wadansu yan tawaye, ... mai kisan kai, ana ce da shi Barrabbas

"A wancan lokacin akwai wani mutum mai suna Barrabbas, yana kurkuku tare da wasu mutane. Sun yi kisankai yayin da suka yi tawaye da gwamnatin Roma"

ya yi masu kamar yadda ya saba yi

Wato sakie ɗan kukuku a bukukkuwa. AT: "ya sake masu wani ɗan kurkuku kamar yadda ya saba yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)