367 B
367 B
umurta a kirawo shi
AT: "umurci sauran su kira shi" ko "umurce su, 'ku kira shi ya zo nan.'" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])
Sun kira
Kalman nan "su" na nufin taron.
kada ka ji tsoro
"Ka karfafa" ko "Kada ka firgita"
Yana kiranka
"Yesu yana kiranka"
tashi tsaye
"ya zabura"