ha_tn/mrk/10/46.md

639 B

Bartimawas ɗan Timawas, makaho ne shi mai bara

"makaho mai bara mai suna Bartimawas ɗan Timawas." Bartimawas shien sunan mutumin. Timawas kuma sunan mahaifinsa ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Da ya ji Yesu

Bartimawas ya ji mutane suna cewa Yesu ne. AT: "Sa'adda ya ji mutane suna cewa ai Yesu ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Ɗan Dauda

An kira Yesu Ɗan Dauda saboda shi daga zuriyar Sarki Dauda ne. AT: "Kai da kake Mai Ceto daga zuriyar Sarki Dauda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

da yawa sun sauta

"Mutane da ya sun sauta"

kwarai da gaske

"sosai"