ha_tn/mrk/10/41.md

695 B

suka ji wannan

Kalman nan "wannan" na nufin Yakub da Yahaya suna roƙo su zaun a hannun dama da hagun Yesu.

Yesu ya kira su

"Yesu ya kira almajiransa"

waɗanda aka san su da mulkin al'ummai

Ma'ana mai yiwuwa na kamar haka 1) mutane a takaice na duban waɗanda mutane a matsayin masu mulkin al'ummai. AT: "waɗanda mutane ke duba a matsayin masu mulkin Al'ummai" ko 2) Al'ummai na duban waɗannan mutane a matsayin masu mulkinsu. AT: "waɗanda Al'ummai na tunanin cewa sune masu mulkinsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

nuna iko

mulki ko iko bisa

gasa masu iko

"nuna masu iko." Wannan na nufin cewa suna nuna ko amfani da ikonsu a yadda bai kamata ba.