ha_tn/mrk/10/38.md

1.1 KiB

Ba ku san

"Ba ku fahimci"

Kwa iya sha daga ƙoƙon da zan sha

A nan "koko" na nufin wahalar da Yesu za sha. An yi maganar shan wahala sau da dama kamar sha daga ƙoƙo. AT: "sha ƙoƙon wahala da zan sha" ko "sha daga cikin ƙoƙon wahala da zan sha daga ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za ku jimre baftismar da za a yi mani

A nan "baftisma" da kuma yin baftisma na wakilcin wahala. Kamar yadda ruwa ke rufe mutum a lokacin baftisma, wahala za ta shafe Yesu. AT: "jimre baftismar wahalar da zan sha" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ma iya

Amsawarsu ta wannan hanya na nufin cewa sun za su iya sha da cikin ƙoƙon ɗaya su kuma jimre baftisma ɗayan.

za ku sha

"ku ma za ku sha"

Amma zama a damata, ... ba na wa ba ne da zan bayar

"Amma ba ni bane zan bar mutane su zauna a hannu dama na ko kuwa hagu na"

amma ga waɗanda aka shirya ta

"Amma waɗannan wurare ga waɗanda aka shirya wa ne." Kalman nan "ta" na nufin wurare a hannun damansa da hagunsa.

aka shirya

AT: "Allah ya shiya ta" ko "Allah ya shirya su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)