356 B
356 B
mu ... mu
Waɗannan kalmomi na nufin Yakub da Yahaya ne kawai. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)
cikin ɗaukakarka
"sa'adda an ɗaukaka ka." Maganan nan "cikin ɗaukakarka" na nufin sa'adda an ɗaukaka Yesu a kuma yi mulki bisa mulkinsa. AT: "sa'adda kana mulki a bisa mulkin ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)