ha_tn/mrk/10/32.md

992 B

Suna tafiya ... Yesu kuwa ya tafi gaba kafin su

"Yesu da almajiransa suna tafiya kan yanyan ... Yesu kuma na can gaban almajiransa"

waɗanda ke biye

"waɗanda ke biye da su." Wasu mutane suna tafiya biye da Yesu da almajiransa.

Gani

"Duba" ko "kassa kunne" ko "sa hankalin ku ga abin da zan gaya maku"

za a bada Ɗan Mutum

Yesu na magana game da kansa. Ana iya bayana wannan a fili. AT: "Ni, Ɗan Mutum, za a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

za a bada Dan mutum ga

AT: "wani zai bashe Ɗan Mutum ga" ko "za su mika Ɗan Mutum ga" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za su kuma yi masa hukuncin kisa

kalman nan "su" na nufin firistoci da malaman attaura.

bada shi ga Al'ummai

"sa shi karƙashin mulkin Al'ummai"

Za su yi masa ba'a

"Mutane za su yi masa ba'a"

su kashe shi

"kashe shi"

zai tashi

Wannan na nufin tashiwa daga mattattu. AT: "zai tashi daga mattattu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)