ha_tn/mrk/10/29.md

1.7 KiB

babu wanda zai bar ... sa'annan ya rasa samun

AT: "duk wanda ya bar ... zai sami" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]])

ko gona

"ko fili" ko "ko gonar da ke nasa"

saboda da ni

"sabili da ni" ko "don ni"

da kuma bishara

"don shelar bishara"

wannan duniya

"wannan rayuwa" ko "wannan zamani"

da yan'uwa mata da maza' da iyaye mata da 'ya'ya

Daidai kamar jeri abubuwan da ke cikin aya 29, wannan na bayana iyali gabakiɗaya. Kalman nan "uba" ba a ambata shi a aya 30 ba , amma wannan bai canza ma'anar ba.

game da tsanani, a duniya mai zuwa kuma ya sami rai madawwami

Ana iya sake rubuta wannan domin zance da ke wannan suna "tsanani" a bayana shi cikin aikatau "tsanantawa." Saboda jimlar ta yi tsayi kuma da wuyar fahimta, maganan nan"zai sami" ana iya maimaita shi. AT: "kuma ko mutane sun tsananta masu, a duniyan nan mai zuwa, za su sami rai madawwami" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

duniyan nan mai zuwa

"a duniyan da ke nan gaba" ko "a nan gaba"

na farko za su zama na karshe, na karshe kuma za su zama na farko

A nan kalmomin nan "farko" da "ƙarshe" sun sha bam-bam da juna. Yesu yana magana game da zama "muhimmanci" a matsayin "farko" da kuma zama "marasa muhimmanci" a matsayin "ƙarshe." AT: "da ke da muhimmanci za su zama marasa muhimmanci, waɗanda basu da muhimmanci za su zama masu muhimmanci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

na karshe kuma farko

Maganan nan "na ƙarshe" na nufin mutanen da ke na "ƙarshe." Kuma, ana iya sa kalman aikatau da an fahimce ta a wannan magana. AT: "waɗanda ke ƙarshe za su zama farko" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-nominaladj]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])