ha_tn/mrk/10/17.md

708 B

găji rai madawwami

A nan mutumin ya yi maganar "karɓi" sai kace "gădo." Wannan na nanata muhimmancin karɓar. Haka kuma, "găji" anan ba ta nufin cewa dole wani ya mutu tukuna. AT: "karɓi rai madawwami" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Don me ka ke kira na managarci?

Yesu ya yi wannan tambayar don ya tunashe mutumin cewa ba wani mutum da ke nagari kamar yadda Allah yake. AT: "Ba ka fahimci abin da kake faɗi ba a sa'adda ka kirani managarci." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

managarci sai dai Allah kaɗai

"managarci. Allah kaɗai shine managarci"

kada ka yi shaidar zur

"kada ka yi wa wani shaidar zur" ko "kada ka yi ƙarya game da wani a kotu"