ha_tn/mrk/10/15.md

535 B

duk wanda bai karɓi ... yaro ba babu shakka ba zai shiga

"duk wanda bai karɓi ... yaro, babu shakka ba zai shiga ba

kamar karamin yaro

Yesu ya kwatanta yadda ta zama tilas mutane su karɓi mulkin Allah da yadda kananan yara sun karɓi ta. AT: "daidai kamar yadda yaro zai yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ba zai karɓi mulkin Allah

"ba zai yi na'am da Allah a matsayin sarki ba"

babu shakka ba zai shiga ta

Kalman nan "ta" na nufin mulkin Allah.

Sai ya ɗauki yara a hannunsa

"ya rungume yara"