592 B
592 B
Lokacin da suke
"Sa'adda Yesu da almajiransa suke"
suke cikin gidan
Almajiran Yesu suna magana da shi a ɓoye. AT: "suke su kaɗai a cikin gidan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
sake tambayarsa game wannan
Kalman nan "wannan" na nufin magnan da Yesu ya yi da Farisiyawan game da kashe aure.
Duka wanda
"kowa"
yayi zina da ita kenan
A nan "ita" na nufin macen da ya aure ta da farko.
ta yi zina
A wannan yanayi ta yi zina ga mijinta na dă. AT: "ta yi zina ga shi" ko "ta yi zina ga mutum na farkon" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)