711 B
711 B
Saboda wannan dalili ... jiki ɗaya
Yesu ya cigaba da ruwaito da abin da Allah ya faɗa a cikin littafin Farawa.
Saboda wannan dalili
"Saboda haka" ko "saboda wannan"
ya mannewa matarsa
"haɗuwa da mata tasa"
sun zama jiki ɗaya, ba biyu ba
Wannan na misalta ɗayantakan su a matsayin miji da mata. AT: "mutane biyun suna kamar mutum ɗaya" ko "yanzu kam su ba biyu bane amma tare sun zama jiki ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Saboda haka abinda Allah ya haɗa kada mutum ya raba
Maganan nan "abin da Allah ya haɗa" na nufin masu aure. AT: "Saboda haka, dashike Allah ya haɗa miji da mace, to, kada wani ya raba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)