ha_tn/mrk/10/01.md

823 B

Mahaɗin Zance:

Bayan da Yesu da almajiransa sunka bar Kafarnahum, Yesu ya tunashe Farisiyawan da kuma almajiransa, abin da Allah ke bukata a cikin aire da kuma kashe aure.

Yesu ya bar wannan wurin

Almajiran Yesu suna cikin tafi tare da shi. Suna koƙarin barin Kafarnahum. AT: "Yesu da almajiransa sun bar Kafarnahum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wajen hayin Kogin Urdun

"zuwa kasar da ke wajen hayin Kogin Urdun" ko "zuwa gabacin Kogin Urdun"

Ya cigaba da koya masu

Kalman nan "su" na nufin taron.

kamar yadda ya zama al'adarsa

"zama al'adarsa" ko "ya saba yi"

me Musa ya umarce ku

Musa ya ba wa kakaninsu doka wanda yakamata su bi. AT: "Me Musa ya umuce kakaninku game da wannan"

takarda na kisan aure

Wannan wata takardar da ta bayana cewa macen ba matan shi bane kuma.