ha_tn/mrk/08/38.md

607 B

kunya ta da kalmomi na

"kunya ta da sako ta"

a wannan mazinaciyar tsara mai zunubi

Yesu yayi magana game da wannan zamanin kamar "mazinaci ne," na nufin cewa ba suwa yin gaskiya cikin dagartakar su da Allah. AT: "a wannan zamanin mutane da suka yi zina suna kuma yin zunubi wa Allah" ko "a wannan zamani da mutane ba su da gaskiya suna kuma yin zunubi ga Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a lokacin da ya dawo

"a lokacin da ya dawo"

ɗaukakar Ubansa

Idon Yesu ya dawo, zai samu ɗaukaka daya da Ubansa.

tare da mala'iku masu tsarki

"tare da mala'iku masu tsarki"