ha_tn/mrk/08/35.md

1.2 KiB

Domin duk wanda yake so

"Ga duk wanda yake so"

ransa

Wannan na nnufin rayuwa ta jiki da na ruhaniya.

domina da kuma bishara

"domina da kuma bishara." Yesu yana magana game da mutanen da suka rasa ransu domin sun bi shi da kuma bisharar sa. AT: "domin ya bi ni ya kuma yi wa waɗansu bishara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Me zai amfani mutum idan ya sami dukkan duniya sannan ya rasa ransa

AT: "Idan ma mutum ya samu dukan duniya, ba riɓa bane idan ya rasa ransa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ya sami dukkan duniya sannan ya rasa ransa

AT: "idan ya samu dukkan duniya ya kuma rasa ransa"

ya samu dukkan duniya

Kalman nan "dikkan duniya" wannan magana ne da yake nuna arziki. AT: ya samu dukkan abin da yake bukata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

rasa

A rasa abu ko a bar wani ya kwashe ta.

Me mutum zai bayar amaimakon ransa?

AT: "Babu wani abu da mutum zai iya bayar a maimakon rayuwar sa" ko "Ba wanda zai bayar da komai a maimakon rayuwar sa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Me mutum zai bayar

A kabilar ka "bayarwa" na bukatar wani ya karbi abin da aka ba shi "Me mutum zai ba wa Allah"