ha_tn/mrk/08/31.md

728 B

Ɗan Mutum

Wannan lakani ne mai muhinminci na Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

dattawa da marubuta da manyan Firistoci zasu ki shi, Bayan kwana uku, zai tashi daga matattu

Wannan na faɗi cewa Hiridus yayi haka ne, domin ya umurce wasu ne suyi mashi. AT: "Hiridus ya umurce sojojin sa su kamo Yahaya mai Baftisma, su ɗaure shi, su kuma jefa shi a kurkuku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ya faɗa a fili

Filibus dan'uwan Hiridus ne. Hiridus ya ɗauki matar Filibus ta zama matar sa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ya fara kwaɓe su

AT: "a tsakanin baƙi da suka je bukin aihuwar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)