ha_tn/mrk/08/27.md

324 B

Suka amsa shi suka ce

"Suka amsa shi, suna cewa"

Yahaya mai Baftisma

Almajarensa suka amsa shi suka ce ga abin da mutane na cewa game da kai. AT: "Wasu sun ce kai Yahaya mai Baftisma ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sauran jama'a sun ce ... suaran jama'a

Suka ce kai ne Yahaya mai Baftisma.