ha_tn/mrk/08/11.md

1.6 KiB

Sun neme shi

"Suka tambaye shi akan"

alama daga sama

Suna neman alama da zai tabbatar masu cewa iko Yesu daga Allah ne. 1) Kalman nan "sama" kalma ce da ke nufin Allah. AT: "alama daga Allah" ko 2) kalman nan "sama" na nufin sarari. AT: "alama daga sarari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a gwada shi

Farisiyawan sun yi kokari su gwada Yesu domin ya nuna masu ko shi daga Allah ne. AT: "ya tabbatar masu cewa Allah ne ya turo shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ya ja numfashi da zurfi a ruhun sa

Wannan na nufin ya yi gardama ko ya ja numfashi da zurfi da mutane zasu iya ji. Mai yiwuwa ya nuna bacin ransa kwarai da Farisiyawan domin sunki su yarda da shi AT: [7:4]

cikin ruhun sa

"cikin sa"

Don menene wannan zamanin suna neman alama

Yesu yana masu faɗa. AT: "Kada wannan zamanin su nema alama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

wannan zamani

A lokacin da Yesu yayi magana game da "wannan zamani," ya nufin mutane da suke rayuwa a lokacin ne. A wurin Farisiyawan ma an haɗa da su. AT: "ku da mutanen zamanin nan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ba alaman da za a nuna

AT: "ba zan nuna alama ba"

ya bar su, a shigo cikin ya kuma kwalekwalen

Almajaren Yesu sun tafi tare da shi. Za a iya bayyana wasu bayanin a fili. AT: "ya bar su, ya shiga jirgin tare da almajaren sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ɗayan gefen

Wannan ya yi bayanin tekun Galilin, wanda za a iya bayyana a fili. AT: a ɗayan gefe na tekun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)