ha_tn/mrk/08/07.md

944 B

Suna kuma da

Kalman nan "su" ana nufin Yesu da almajaren sa ne.

ya yi godiya akan su

"Yesu ya yi godiya akan ƙifin"

Suka ci

"Mutanen suka ci"

suka tara

"Almajaren suka tara"

ragowar, har sun cika kwanduna bakwai

Wannan na nufin raguwar ƙifi da gurasar bayan da mutane suka ci. AT: "raguwar gurasa da kuma ƙifin, wanda suka cika kwanduna baƙwai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ya sallame su

Zai zama da taimako a bayyana lokacin da ya sallame su. AT: " Bayan da suka ci, Yesu ya sallame su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ya shiga jirgin ruwa da almajiransa zuwa shiyyar Dalmanuta

Zai zama da taimako a bayyana yadda suka kai Dalmanuta. AT: "suka yi ta yawo a tekun Galili a yankin Dalmanuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Dalmanuta

Wannan sunan wuri ne a kusa da arewa - kuɗu na tekun Galili. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)