ha_tn/mrk/07/36.md

596 B

duk da umarnin da yake basu

Wannan na nufin shi yake ba su umurni kada su fada wa kowa game da abin da yayi. AT: "duk da umarnin da yake basu kada su fada wa kowa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

suna ta shaida shi ko'ina

"suna ta shaida shi ko'ina" ko "a yalwace"

suka yi mamaki gaba da kima

"suka yi mamaki sosai" ko "suka yi mamaki kwarai" ko "suka yi mamaki gaba da kima"

kurma ... bebe

Wannan na nufin mutane ne. AT: "kurmaye ... bebbe mutane" ko "mutanen da baswa iya ji ... mutanen da baswa iya magana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)