1.1 KiB
Ya dauke shi
"Yesu ya dauki mutumin"
ya saka yatsosinsa a kunnen mutumin
Yesu yana saka yatsosinsa a kunnen mutumin.
bayan ya tufa yawunsa, ya taba harshen sa
Yesu ya tofa wa mutumin yau, ya kuma taba harshen sa.
bayan ya tufa
Zai iya zama da taimako a fadi cewa Yesu ya tofa yau a yatsosin sa ne. AT: "bayan da ya tofad da yau a yatsosin sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
ya duba sama
Wannan yana nufin cewa ya daga idanunsa zuwa sama, wanda ake zatto inda Allah yake.
Iffata
A nan marubucin na nufin kalman da kalmar Aramaic. rubuta wannan kalma da sifar rubutu na ƙabilar ka. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-transliterate).........
ya ja numfashi
Wannan na nufin cewa yayi nishi ko ya ja dogon numfashi da za a iya ji. Mai yiwuwa yana nuna tausayi d Yesu yake nuna wa mutum.
ya ce masa
"faɗa wa mtumin"
kunnuwan sa ya buɗu
Wannan na nufin cewa ya fara ji. AT: "kunnuwansa sun buɗu sai ya fara ji" ko "ya fara ji"
harshensa ya sake shi,
AT: "Yesu ya dauke abin da yake tsare harshen sa daga magana" ko "Yesu ya kwance harshen sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)