ha_tn/mrk/07/31.md

707 B

fita daga jihar Sur

"bar jihar Sur"

zuwa jihar

AT:1) "a jihar" Da Yesu yake tekun a jihar Dikafolis ko 2) "ta jihar" da Yesu ya bi ta jihar Dikafolis domin ya iso tekun.

Dikafolis

Wannan sunan wata jiha ce da take ma'anar Gariruwa Goma. Ana samun ta ne a ..................Galili

Suka kawo

"Sai mutane suka kawo"

wanda shi kurma ne

"wanda ba ya ji"

suka roke shi ya mika hannun sa a kansa

Annabai da mallamai suna saka hannuwan su akan mutane domin su wanrkas da su ko kuma su saka masu albarka. A wannan hali, mutane na roƙon Yesu ya warkas da wani mutum. AT: "sun roƙe Yesu ya saka hannun sa akan mutumin domin ya warkas da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)