ha_tn/mrk/07/29.md

410 B

kina iya tafiya

Yesu na nufin cewa ba dalilin ta saya ta tambaye shi cewa ya taimaki 'yar ta. Zai yi mata. AT: "za ki iya tafiya yanzu" ko "za ki iya tafiya gida da salama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Aljanin ya fita daga diyarki

Yesu ya saka mugun ruhun ya ar jikin diyar matar. AT: "Na saka mugun ruhun ya bar jikin 'yar ki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)