ha_tn/mrk/07/24.md

622 B

ke da mugun ruhu

Wannan ƙarin magana ne wande yake nufin ta kamu da mugun ruhu. AT: "kamu da mugun ruhu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

faɗi

"durkusa." Wannan ayukan ba da girma ne da kuma mika kai.

Matar yar kasar Girka ce, kuma asalinta daga Fonishiya take

Kalman nan "Yanzu" na nuna alamar dakatawa a cikin ainihin labarin, wannan maganan kuma na bamu shahararen bayani game da matan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Fonishiya

Wannan suna ne na inda matar ta fito. An haife ta ne a Phoenician yankin Syria. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)