620 B
620 B
Ya ce
"Yesu ya ce"
abinda ke cikin mutum shike gurbatar da shi
"abinda ke gubatar da mutum, shi ke a cikin sa"
mugun guri
rashin ƙame kai ga sha'awa
suna fitowa ne daga cikin
A nan kalman "cikin" na bayyana zuciyar mutum. AT: "na fitowa daga cikin zuciyar mutum" ko "na fitowa daga cikin tunanin mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
kuma daga cikin zuciyarsa ne, mugun tunani
A nan "zuciya" kalma ce da yake nuna cikin zukatar mutum. AT: "daga cikin mutum ne, mugun tunani ke fitowa" ko "daga zukata ne, mugun tunani ke ftiowa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)