ha_tn/mrk/07/17.md

1.2 KiB

Yanzu

Ana anfani da wannan kalman anan domin a nuna alamar dakatawa a cikin ainihin labarin. Yanzu Yesu ya yi nesa da jama'a, a wani gida tare da almajarensa.

Ashe, har yanzu baku da ganewa?

Yesu yayi anfani da tambayan nan domin ya nuna rashin jin daɗin sa cewa basu gane ba. AT: "Bayan abubuwan da na fada, na kuma aikata, ina gani kaman kun gane." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ba zai shi zuciyar shi ba

A nan "zuciya" kalma ce da take nuna cikin mutum ko zukatar sa. Anan Yesu na nufin cewa abinci bashi da anfani ga hallin mutum. AT: " ba zai taba shiga cikin zukatar s ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ko baku sani cewa abin da ya shiga ... salga

Yesu yayi anfani da tambayan nan domin ya koya wa almajaren sa abin da yakamata da daɗewa su sani. AT: "abin da ya shisga ... salga." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

da shike

A nan "shi" na nufin abin da yake shigo cikin mutum; abin da mutum yake ci kenan.

dukan abinci ya zama da tsabta

Zai iya zama da taimako a bayyana ma'anan kalman nan a fili. AT: "duƙan abinci ya zama da tsabta, na ma'anan cewa mutum zai iya cin kowane abinci ba tare da Allah ya sabtace mai ci din ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)