ha_tn/mrk/07/14.md

914 B

Ya kira

"Yesu ya kira"

ku kasa kunne gareni, kuma ku gane

Kalman nan "Kasa kunne" da kuma "gane" suna kama. Yesu yayi anfani da su domin ya nanata wa masu jin sa cewa su kassa kunne ga abin da yake faɗi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

ku gane

Zai zama da taimako a faɗa masu abin da Yesu yake so su gane. AT: "ku gane abin da nake so kokarin in gaya maku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Babu wani abu daga wajen mutum

Yesu yana magana akan abin da mutum yake ci ne. Wannan ya bambanta da "abin da yake fita daga mutum." "babu wanu abu daga wajen mutu da zai iya ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

abin da yake fitowa daga cikin mutum ne

Wannan na nufin abin da mutum yake yi ne ko kuma yana faɗa. Wannan ya bambanta da "abin da yake wajen mutum da yake kai ciki." AT: "abin da yake fitowa da cikin mutum ne yake faɗa ko ya aikata"