ha_tn/mrk/07/11.md

1005 B

duk taimakon da ya cacanci ku samu daga guna ya zama kebabbe

Al'adan mallaman attaura sun zartadda da cewa da zaran an yi kautan kuɗi ko wani abu wa haikali, ba za a yi anfani da su wa waɗansu abubuwa ba.

zama keɓaɓɓe

"keɓaɓɓe" kalmar Yahudawa ne da yake nufin abubuwan da mutane suka yi alkawali cewa zasu mika wa Allah. AT: "kauta ce ga Allah" ko "na Allah ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-transliterate)

Mika wa Allah

Kalman nan ya ba da ma'anan kalman Yahudawan nan "keɓaɓɓe." AT: "Na rigaya na mika wa Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Sabo da haka, kun ba shi izini kada ya yi wa Ubansa ko Uwatasa wani abu

Ta wurin yin haka, Farisawan suna hana mutane tanaɗa wa iyaye, iɗan suka mika wa Allah abun da suka yarda zasu mika masa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

abin banza

abin da aka share ko aka manta da shi

da wasu abubuwa kamar haka kuke yi

"wasu abubuwan da kuke yi suna nan ƙamar haka ne"