ha_tn/mrk/07/02.md

1006 B

Muhinmin Bayyani:

A aya ta 3 da 4, marubucin ya ba da shahararen bayani game da al'adu na wankin Farisawan domin ya nuna dalilin da ya sa Farisawan suka damu da cewa almajaren Yesu basu wanke hannayen su kafin su fara cin abinci ba. Za a iya kara juya wannan bayanin domin a samu ganewa me kyau, kamar yadda take a UDB. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-background]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-versebridge]])

Sun gani

"Farisawan da mallamen attauran suka gani"

wato, basu wanke hannu ba,

Kalman nan "basu wanke hannu ba" ya yi bayanin dalilin rashin tsabtan hannayen almajaren. AT: "cewa, da hannayen da basu wanke ba" ko "cewa, basu wanke hannayen su ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dattawa

Dattawan Yahudawan shugabane ne a wurin su, kuma su Mahukunta ne ga mutanen.

santula na dalma

"butan dalma" ko "tukunyan karfe"

har da dakin cin abinci

"benci" ko "gado." A wancan lokacin, Yahudawan zasu jingina a kai iɗan suna cin abinci.