ha_tn/mrk/05/39.md

1001 B

Ya ce masu

"Yesu ya cewa mutenen da suke kuka"

Me ya sa kuke damuwa me ya sa kuma kuna kuka?

Yesu ya yi wannan tambaya don ya taimake su su ga reashin bangaskiyarsu. AT: "Wannan ba lokacin damuwa da kuka ba ne." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Yarinyar ba ta mutu ba barci ta ke yi." Sai suka yi masa dariya

Yesu ya yi amfani da kalman da an saba amfani da ita na barci, haka kuma sai a yi amfani da shi a juyin. Ya kamata masu karatun su fahimta cewa mutanen da ke sauraron Yesu sun yi masa dariya domin ba su san bambanci tsakanin mutumin da ya mutu da wanda ya ke barci ba, suna kuma tunanin cewa shi bai sani ba.

Amma ya fitar da su dukka waje

"ya fitar da sauran mutanen da ke cikin gidan zuwa waje"

waɗanda suke tare da shi

Wannan na nufin Bitrus, Yakub da Yahaya.

shiga wurin da yarinyar ta ke

Zai zama da taimakon in an bayana inda yarinyar take. AT: "shiga cikin ɗakin da yarinyar take kwanciye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)