ha_tn/mrk/05/36.md

455 B

ka ba da gaskiya kawai

In lallei ne, to ana iya faɗin abin da Yesu yake umurtan Jarus ga bada gaskiya ga shi. AT: "Ka dai gaskanta cewa zan ta da 'yar ka"

Bai bari ... ya ga

Cikin waɗannan ayoyi kalman nan "Ya" na nufin Yesu.

Bai bari kowa ya kasance tare da shi ba

"ya bi shi ba." Zai zama da taimakon in an faɗa wurin da za suna koƙarin zuwa. AT: "ya bi shi zuwa gida Shugaban majami'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)