ha_tn/mrk/05/35.md

651 B

Sa'ad da yake magana

"Sa'ad da Yesu ke magana"

wasu mutane daga gidan shugaban majami'a

Ma'ana mai yiwuwa suna kamar haka 1) waɗannan mutane sun zo daga gidan Yayirus ko 2) Yayiru ya riga ya umurce waɗannan mutane su zo su ga Yesu ko 3) mutumin da ke shugaban majami'a a sa'ad da Yayiru ba ya nan, shine ya turo waɗannan mutane.

shugaban majami'a

"shugaban majamia" shine Yayirus.

majami'a, cewa

"majami'a, cewa wa Yayirus"

Me ya sa kuna damun malamin kuma?

AT: "Ba shi da amfani a dame malamin kuma." ko "Ba ku bukata ku dame malamin kuma." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

malamin

Wannan na nufin Yesu.