ha_tn/mrk/05/18.md

679 B

mutum mai aljan

Kodashike a yanzu mutumin ba shi da aljan, akan bayana shi a haka. AT: "mutumin da dã ke da aljan"

Amma Yesu bai ba shi dama ba

Ana iya bayana a fili abin da Yesu bai ba shi daman yi ba. AT: "Amma bai bar mutumin ya bi su ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Dikafolis

Wannan suna wani yanki ne da ke nufin Birane Goma. Ya na a kudu-gabacin Tekun Galili. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

dukkansu suka yi mamaki

Zai zama da taimakon in an bayana dalilin da ya sa mutanen suka yi mamaki. AT: "dukkan mutanen da suka ji abin da mutumin ya faɗa sun yi mamaki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)