573 B
573 B
cikin gari da kewaye
Ana iya bayana a fili cewa mutanen sun ba da rohoto abin da ya faru ga mutanen da ke cikin gari da kewaye. AT: "ga mutanen cikin gari da kewaye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
Tuli
Wannan sunan aljanun da dã suna cikin mutumin. Dubi yadda ka juya wannan cikin [Markus 5:9].
daidai cikin hankalinsa
Wannan na nufin cewa yana tunani da kyau. AT: "hankalinsa daidai" ko "tunani da kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
sai suka tsorata
Kalman nan "su" na nufin mutanen da suka je su ga abin da ya faru.