582 B
582 B
sun roke shi
"bakin aljanun sun roke Yesu"
ya bar su
Zai iya zama da taimako in an bayana a fili abin da Yesu ya bar su su yi. AT: "Yesu ya bar baƙin aljanun su yi abin da suka roƙa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
suka ruga a guje
"aladun suka ruga a guje"
zuwa cikin tekun, su kusan dubu biyu suka hallaka a cikin tekun
Ka na iya raba wannan zuwa jimla daban dabam: "zuwa cikin teku. Aladun kusan dubu biyu ne, sun kuma hallaka a cikin tekun"
aladu kusan dubu biyu
"aladu kusan 2,000" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)