ha_tn/mrk/05/05.md

466 B

ya na yaiyage jikinsa da duwatsu masu kaifi

Sa'ad da aljan ya mallake mutumin, so da dama aljan zai sa mutumin ya yi munanan abubuwa da zai hallakas da shi, wato abu kamar, yaiyanke kansa.

Sa'adda ya hango Yesu daga nesa

Da ganin Yesu, mai yiwuwa Yesu na koƙarin fitawa da jigin ruwa kenan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

rusuna

Wannan na nufin cewa ya durkusa a gaban Yesu don ya girmama ya kuma daraja shi, ba ya na masa sujada ba.