ha_tn/mrk/05/01.md

624 B

Mahaɗin Zance:

Bayan Yesu ya kwantar da iska, ya wakar da wani mutum da ke da aljannu, amma Garasinawan ba su yi murna domin ya yi warkarwa ba, saboda haka sun roƙe Yesu ya tafi.

sun zo

Kalman nan "Su" na nufin Yesu da Almajiransa.

tekun

Wannan na nufin Tekun Galili.

Garasinawa

Wannan suna na nufi mutanen da zama cikin Garasa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

mai baƙin aljan

Wannan karin magana ne da ke nufin cewa baƙin ajan na "mulki" ko "ya haukatar da shi". AT: "baƙin aljan na mulkinsa" ko "baƙin aljan ya haukatar da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)