ha_tn/mrk/04/40.md

592 B

Don me kuka firgita? Har yanzu baku da bangaskiya ne?

Yesu ya yi waɗannan tambayoyi don ya jawo hankalin almajiransa su duba dalilin da ya sa suka firgita a sa'ad da yake tare da su. AT: "Bai kamata ku ji tsoro ba. kuna bukatan ku sami bangaskiya sosai." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

wanene wannan kuma, wanda har Iska da teku ma suke yi masa biyayya?

Almajiran sun yi wannan tamaya cikin mamaki saboda abin da Yesu ya yi. AT: "Wannan mutum ba kamar sauran mutane bane; har iska da teku sun yi masa biyayya!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)