1021 B
Yesu kansa
A nan "kansa" na nanata cewa Yesu shi kaɗai ya kasan jirgin. AT: "Yesu kansa na nan shi kaɗai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)
kasan jirgin
Wannan ita ce bayan jirgin. "bayan jirgin"
sun tashe shi
Kalman nan "su" na nufin almajiransa. Kwatanta zance dake kusan ɗaya da wanda ke a aya 39, "Ya tashi." "Ya" na nufin Yesu.
ba ka damu ko mun kusan mutuwa ba?
Almajiran sun yi wannan tambaya don su nuna soron su. A nan iya rubuta wannan tambaya a matsayin magana. AT: "ya kamata ka jawo hankalin ka ga abin da yake faruwa; mun kusa mu mutu dukkan mu!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
mun kusan mutuwa
Kalman nan "mu" na nufin almajiran da Yesu kansa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)
Natsu! Ka yia shiru!
Waɗannan maganganu biyun suna nan kusan iri ɗaya ne kuma suna nanata abin da Yesu ya son iska da tekun su yi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
Iskar ta kwanta
"an sami matuƙar kwantawar iska a tekun"