ha_tn/mrk/04/33.md

574 B

ya yi masu Magana

"Magana" anan na nufin "saƙon Allah." Kalman nan "su" na nufin taron. AT: "ya koyawa masu sakon Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

daidai gwargwadon ganewarsu

"kuma ida sun iya fahimtar wasu, sai ya cigaba da gaya masu"

sa'ad da ya zama shi kaɗai

Wannan na nufin cewa ba ya tare da taron, amma almajiransa suna tare da shi.

yakan bayana wa almajiransa kowane abu

A nan "kowane abu" daɗaɗawa ne. Ya bayana masu duk misalinsa. AT: "Ya bayana masu duk misalinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)