483 B
483 B
Da me za mu kwatanta Mulki Allah? ko kuwa da wane misali za mu misalta shi?
Yesu ya yi wannan tambaya domin masu karatun su yi tunani game macece mulkin Allah. AT: "Da wannan misalin zan iya kwatanta mulkin sama." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
wadda, in an shuka
AT: "sa'ad da wani ya shuka ta"
tayi manyan rassa
An bayana bishiyan mustad kamar an sa rassan tayi manya. AT: "da manyan rassa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)