1.2 KiB
kamar mutumin da ya shika irinsa
Yesu ya kwatanta mulkin Allah da manomi wand aya shika irinsa. AT: "kamar manomin da ya shuka irinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
A kwana a tashi
Wannan abu ne da mutumin ya saba yi. AT: "Yana barci kowane dare, yana kuma tashiwa kowane rana" ko "Yana barci kowane dare ya kuma tashi kashegari"
tashi da rana
"ya tashi da rana" ko "ya fara aiki da rana"
kodashike bai san ya aka yi ba
"kodashike mutumin bai san ya aka yi irin ya toho ya kuma yi girma ba"
ganye
kara ko toho
kai
kan kara ko bangare shuke da ke rike 'ya'yan
sai ya sa lauje ya yanke nan da nan
A nan "lauje" na nufin manomin ko mutanen da manomin ya aike su girbin hatsin. AT: "nan da nan ya tafi gonar da lauje do ya yi girbin hatsi" ko "nan da nan ya aiki mutane da lauje zuwa cikin gonar su yi girbin hatsin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
lauje
wani wuka da ke a lanƙwashe ko wani kugiya mai kaifi da ana amfani da ita a girbe hatsi
domin lokacin girbi ta yi
A nan maganan nan "ta yi" na nufin hatsin ta yi don girbi. AT: "domin hatsi ta yi domin girbi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)