ha_tn/mrk/04/24.md

649 B

Ya ce masu

"Yesu ya ce wa taron"

da abin da ka auna

Ma'ana mai yiwuwa suna kamar haka 1) Yesu yana magana game auwu da kuma bayarwa a yalwace ga wasu ko 2) wannan na nufin Yesu yana magana game da "fahimta" sai ka ce "auwu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za a auna maka, za a kuma kara maka

AT: "Allah zai auna maka, zai kuma kara maka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ga shi za a kara ... ko abin da yake da shi ma za a karɓe

AT: "Allah zai kara masa ... Allah zai karɓe" ko "Allah zai kara masa ...Allah zai karɓe daga wurinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)