ha_tn/mrk/04/21.md

932 B

Yesu ya ce masu

"Yesu ya cewa taron"

Shin, ana kawo fitila a cikin gida don a rufe ta da kwando ko a ajiye ta a ƙarƙashin gado?

A nan iya rubuta wannan tambaya kamar ba tambaya ba. AT: "Haƙika ba a kawo fitila cikin gida don a rufe ta da kwando, ko a ajiye ta a ƙarƙashin gado!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ba abin da yake ɓoye, da baza a sani ba ... da bazaya bayyana a fili ba

AT: "Gama duka abin da yake a ɓoye za a bayyana shi, kuma kowane abin da ke a asirce za a bayyana a fili" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

ba abin da ke a ɓoye ... ba abin da ke a asirce

"babu wani abin da ke a ɓoye ... babu wani abin da ke a asirce" Maganganu biyun nan na nufin abu ɗaya. Yesu yana nanata cewa kowane abu da ke a asirce za ta zama sanannen. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Duk mai kunnen ji, ya ji

Dubi yadda ka juya wannan cikin [Markus 4:9]