ha_tn/mrk/04/13.md

955 B

Sa'an nan ya ce masu

"Sai Yesu ya ce wa almajiransa"

Ashe, ba ku fahimci wannan misalin ba? Ta yaya za ku fahimci sauran?

Yesu ya yi amfani da waɗannan tambayoyi don ya nuna fushin sa cewa almajiransa ba su fahimci misalinsa ba. AT: "Idan ba ku iya fahimtar wannan misalin ba, yi tunani game da zai yi maku wahala ku fahimci sauran misalen." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Manomin da ya shuka irinsa

"Manomi wanda ya shuka irinsa na wakilcin"

Mai shukan nan fa maganar

"maganar" na nufin saƙon Allah. Bada sakon na nufin koyar da ita. AT: "wanda yake koyawa mutane saƙon Allah" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Waɗannan sune suka fadi a hanyar

"wasu mutane suna kamar iri da suka faɗi a gefen hanya" ko "wasu mutane suna kamar hanyan da wasu iri suka faɗi"

hanya

"tafarki"

da suka ji ta

A nan "ta" na nufin "maganan" ko "saƙon Allah"