ha_tn/mrk/04/08.md

903 B

riɓi talattin wadansu sittin, wadansu kuma ɗari

Yawan tsaban da shukin ta bayar an kwatanta shi da iri guda da ya yi girma. AT: "Waɗansu shukin sun bada amfani fiye da irin da mutumin ya shuka sau talatin, waɗansu iiri sun bada tsaba sau sittin, waɗansu kuma sun bada amfanin tsaba sau dari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

talatin ... sittin ... ɗari

"30 ... 60 ... 100." Za a iya rubuta waɗannan cikin adadi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Duk ma kunnen ji

Wannan wata hanya ce da ake nufin duk wanda ke wurin wanda kuma na jin abin da Yesu yake faɗa. AT: "Kowa wanda zai iya ji na" ko "Duk wanda zai iya ji na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

yă ji

A nan kalman nan "ji" na nufin saurara. AT: "yă saurara da kyau" ko "lalle ne ya suarari abin da ina faɗa da kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)